iqna

IQNA

IQNA - Sojojin Isra'ila sun kai hari tare da yin shahada Mohammed Shaalan, tsohon dan wasan kwallon kwando na kasar Falasdinu, kuma daya daga cikin taurarin wasannin Gaza, a Khan Yunis, a harin da aka kai a zirin Gaza a ranar Talata.
Lambar Labari: 3493741    Ranar Watsawa : 2025/08/20

Tehran (IQNA) mace Musulma mai saka hijabi ta farko za ta yi alkalancin wasan kwallon kwando a gasar wasan Olympics
Lambar Labari: 3486128    Ranar Watsawa : 2021/07/21

Wasu ‘yan wasa mata musulmi a kasar Amurka sun bayyana yadda ake nuna musu banbanci saboda tufafinsu.
Lambar Labari: 3484448    Ranar Watsawa : 2020/01/25